BaixarAPK
Pacote de Arquivos para Android
Informação curta
Na generalidade o arquivo Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 estabeleceu a sua avaliação 8.9 até 10. Trata-se duma avaliação cumulativa, pois os melhores aplicativos na loja do Google Play têm uma avaliação de 8 até 10. Total de críticas na loja do google play 0. Número total de críticas cinco estrelas recebido 0. Este aplicativo foi classificado de mau por 0 número de utilizadores. O intervalo do número estimado de descargas situa-se entre 100,000+ downloads na loja do google play Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 situada na categoria Música e Áudio, com etiquetas e foi desenvolvida por KareemTKB. Pode visitar o website deles http://galaxyinthesky.com ou enviar-lhes um nasir.abdulkarim1@gmail.com. Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 pode ser instalado em dispositivos android com a 4.1(Jelly Bean)+. Só proporcionamos pacotes de arquivos originais. Se algum dos materiais deste site violar os seus direitos, informe-nos Pode também descarregar o pacote de arquivos do Google e executá-lo utilizando emuladores do android tais como o big nox app player, o bluestacks ou o koplayer. Pode também descarregar o pacote de arquivos do Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 e executá-lo em emuladores android, tais como o bluestacks ou o koplayer. Versões do pacote de arquivos Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 disponíveis no nosso site: 3.2, 3.1, 3. A última versão do Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 é 3.2 e foi atualizada 2024/21/03
Captura de ecrã de Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2
Descrição de Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. Surah al Fatihah zuwa surata al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman complete offline mp3

Alcorão PARTE 1 DE 2. Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saba irin dadayi mas muryar da Allah (SWA) , Ahmad Sulaiman Alcorão offline jin karatun em ba tsaya ga iya kasar na Nigéria ba, ana jin karatun em um kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo um gida da kuma wajen Nigéria um sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa um kashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa um kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari maldição ga yan kano dama kuma Nigéria baki daya um sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa um fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta e-mail dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa aplicativos islâmicos kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'ah daocha, volume sakfush lakahubuhati Hudubuhat, volume

Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman aplicativos akwai sauran em sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr. Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Aplicativos Duba kareemtkb cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai xeque jaafar mahmud adam tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Completo Alcorão mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba em shaa Allahu. EDITAR: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) catálogo sai ku duba na KareemTKB domin samun karatun aplicativos kuma dukkan din na tafsirin xeque jafar din na aiki ba tare da an kunna dados ba. Ahmad Sulaiman Kano

Alcorão mp3 Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi compartilhando grupos de whatsapp dinta ta, facebook dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi baixando na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- xeque ahmed sulaiman totalmente offline

- ahmed sulaiman kano (recitador do Alcorão Sagrado do Estado de Kano na Nigéria)

- wannan yran yran ahmed sulaiman kyauta ne akaus zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Suplicação de conclusão do Alcorão).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Alcorão baya bukatar internet kafin ya fara aiki, baixe ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline

Idan kuma kunji dadin shi wannan app no ​​sheik Ahmad Sulaiman recitação do Alcorão para ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!

Por favor, classifique este aplicativo
Mais informações
Outras versões do Ahmad Sulaiman Offline Part 1 para Android
Android comum aplicativos